إعدادات العرض
IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
1- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
5- Lallai Allah Ya rubuta kyakkyawa da mummuna, sannan ya bayyana haka
7- Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai
13- Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa
14- Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta
15- Masu tsanantawa sun halaka
17- Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku
20- Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
23- Kada a bar wuyan wani raƙumi da wani abin wuya na tsirkiya, ko wani abin wuya dai sai an yanke shi
26- Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku
31- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
33- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
37- Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
38- Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
42- Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan.
45- Ni ina inda zatan bawaNa yake, kuma Ni ina tare da shi lokacin da yake ambatona
46- Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama
48- Allah Ya gafarta wa al’ummata kurakurai da mantuwa da abin da aka tilasta su akansa
52- Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku
54- Mafi tsananin azaba a wurin Allah a ranar Alkiyama wadanda suke kwaikwayon halittar Allah
61- ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
62- Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka
72- Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa
73- Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku
81- Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya maida makircinsa zuwa wasiwasi
85- Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar
