إعدادات العرض
FALALOLI DA LADUBBA - الصفحة 3
FALALOLI DA LADUBBA - الصفحة 3
6- Ba'a dawo da addu'a tsakanin kiran sallah da iƙama
7- ’’ Ya Allah Ka gyara mini Addini na wanda shi ne ƙashin bayan al’amari na
9- Ya Allah lallai ni ina roƙonKa lafiya a duniya da lahira
12- Ya Allah ni ina neman tsarinKa daga rinjayar bashi, da rinjayar maƙiyi, da dariyar maƙiya
21- "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"
41- Allah baiyi izini ga Annabi da wani Abu ba kamar yadda yayi izini da ya kawata Muryasa da Qur'ani
45- Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)?
63- Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace
74- Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba
81- Alkiyama ba za ta tsaya ba har sai mutum ya wuce wani kabari sai ya ce: Ina ma dai ni ne a wurin nan
82- Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki
83- Wutarku wani yankine daga yanki saba'in daga wutar Jahannama
84- Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
86- Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
87- Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
88- Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
96- Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu
97- Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
98- {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima}
99- Idan kun ji ladani; to, ku faɗi irin abin da yake faɗa, sannan ku yi min salati
