إعدادات العرض
FALALOLI DA LADUBBA - الصفحة 2
FALALOLI DA LADUBBA - الصفحة 2
3- Ya Abbas, ya baffan Manzon Allah, ka roƙi Allah lafiya a duniya da lahira
5- Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba
8- Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
22- Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ubangiji a cikin (kason) dare na karshe
39- Wanene shi da bai kamata in gafarta wa irin wannan ba? Na gafarta masa, kuma na batawa aikinku rai
51- Ni ina inda zatan bawaNa yake, kuma Ni ina tare da shi lokacin da yake ambatona
58- Duk al'ummata an yafe musu sai masu bayyanarwa
59- Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama
60- Lallai kada ɗayanku ya mutu sai yana kyautatawa Allah zato
67- Lallai ni ina jiye muku tsoro a baya na, abinda za'a buɗe muku na ƙawar duniya da adonta
80- Ka kasance a duniya kamar kai baƙo ne ko mai ƙetare hanya
81- Kada harshenka ya gushe yana ɗanye daga ambatan Allah
82- Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa
87- Zagin musulmi fasiƙanci ne, kuma yaƙarsa kafirci ne
91- Babu ɗayanku da zai yi tafiya a cikin tafin kafa ɗaya, ya ɗora su a kan dukkansu, ko ya tube su duka
98- Marowaci shi ne wanda aka ambace ni a wurinsa bai yi mini salati ba
