إعدادات العرض
FIƘHU DA USULU - الصفحة 2
FIƘHU DA USULU - الصفحة 2
7- sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
26- Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi
27- Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi
29- Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna
32- Shayarwa tana haramta dukkan abin da haihuwa take haramtawa
41- Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
42- Jinin mutum musulmi ba ya halatta sai da ɗaya daga cikin abubuwa uku
52- Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
54- Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
60- "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne"
61- Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta,
82- Duk wanda ya yi sallah kafin ɓullowar rana da kafin faɗuwarta ba zai shiga wuta ba
90- ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
92- Shi ruwansa mai tsarkakewa ne, kuma mushensa halal ne
93- Idan ruwa ya zama tulu biyu baya ɗaukar najasa
96- Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
