إعدادات العرض
FIƘHU DA USULU - الصفحة 8
FIƘHU DA USULU - الصفحة 8
4- Lallai idanuwa Maxaurin Dubura ne, idan xayanku yayi bacci da idanuwansa to Maxauran zasu kwance ne
28- «Za'a bude muku kasa she, kuma Allah zai isar muku, saboda haka kada dayanku yayi wasa da Rabonsa»
35- Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
36- Ana yanke hannu a rubu'un dinari (ɗaya bisa huɗu) zuwa sama
37- Ba'a yi wa wani mutum bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddodin Allah
38- Wanda ya riƙi wani kare saidai karen farauta ko kiwo ƙiradi biyu zai ragu daga aikinsa kowace rana
40- Koma ka yi sallah domin cewa kai baka yi sallah ba
45- Mutane ba zasu gushe ba cikin alheri matuƙar sun gaggauta buɗa baki
49- Ku yi sahur, domin lallai cewa akawai albarka a cikin sahur
56- Ku yi kirdadon daren Lailatul-ƙadri a cikin mara daga goman ƙarshe na Ramadan
62- Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai
66- Wanda ya azimci zamani (a here) to bai yi azimi ba, azimin kwana uku azimin zamani ne gaba ɗayansa
67- To kada ka sani shaida, domin cewa ni bana yin shaida akan zalinci
73- Ku saurara lallai cewa giya haƙiƙa an haramtata
78- Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka
80- Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta
